Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Mexico
Labarai Cikin Hotuna/ Rarraba Ruwa Don Tunawa Da Imam Husaini (AS) A Mexico
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya ruwaito, wasu gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) sun raba ruwa da burodi don tunawa da Imam Husaini (AS) a tsakanin masu wucewa a Mexico a lokacin watan Muharram mai alfarma.
21 Satumba 2021 - 14:37
Lambar labari: 1181991